Indian Hausa Download, Indian Hausa Sabuwar Fassarar Sultan film factory, Sabbin Fassarar fina finai daga kanfanin algaita da sultan dasauran kanfanika masu fassara mai kyawu da inganci domin nishadantarwa, sambada, masge da shekewa duka acikin wannan kayataccen fassarar, kuna iya samun wasu sabbin fassarar fina-finan acikin dayn tsarinmu mai suna VIP INDIAN HAUSA 2023. Tsarin samun sabbin fassarar indian hausa fassarar alagita da sultan, domin baku daman saukewa acikin wayoyinku da na’urar computer cikin sauki batare da kunsha wahala ba. Bayan haka muna alkawarnta muku dacewa akwai wasu sabbin fassarar da aka fassara daga satin data wuce har zuwa tsawon shekara daya zaku iya samun daman kalla dakuama saukewa acikin waya da compuer wannan garabasa ne ga sabbin shiga wannan tsarin namu na VIP INDIAN HAUSA.
sanarwa!
Munfito muku da sabon tsarin more garabasa acikin tsarinmu na VIP INDAIAN HAUSA, garabasan shine kowani mutum daya kawo mana wasu muatane 10 dazaran sunyi register damu zaisamu daman kallo da suake sabbin fassarar fina finan algaita dana sultan har guda 90 wato adadin guda dari babu 10. wato tsawon wata daya kyauta.
Sanarwa na biyu!
duk wanda yadade acikin wannan tsarin namu har tsawon wata 9 zamu bashi wata daya kyauta, idan acikin wata tara yakawo man wasu mutanen har guda goma tohh zaisamu daman garabasan wata biyu wato kyautar (N5,000) wato munyi alakawarin bada kyautar naira dubu biyar kudin nigeria.
jajirtatttu dakuma masu kokari kuna da daman more wannan garabasan acikin wannan tsarin namu da indian hausa, karkumanta koda ake kai baka acikin wannan tsarin namu idan kacika ka’idojin da mukayi bayani zaka samu wannan garabasan batare da bata wani lokaci ba akowani lokaci, safe, rana, dare muna nan muna jiranku, Allah yabada nasara da sa’a.
wannan kayataccen fassarar nakune kawai maziyarta wannan shafin mai albarka, muna masu baku hakurin mun kwana biyu bamu kawo muku sabbin wasu finafinai ba saboda muna gyare-gyarene acikin wannan website idan kunyi luara zakuaga munyi sauye saye acikin addreshin namu kuma zakuaga karin wasu abubuwanne duk domin saukake muku walan samun sabbin indian hausa na kyauta musamman acikin wannan shafin namu mai suna WWWW.BIBZRIA.COM.NG karku manta muna nan acikin manhajojin internet wato social media (youtube = BIBZARIA TV) instagram, twitter, dakuma tiktok duk dimin samar muku da farinciki wato samun daman sauke indian hausa, indian hausa 2023 download, indian hausa alagita download.
poster
BIBZARIA.COM.NG